 
                            Price: ₦10,000.00
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: August 29, 2025
Details:
Barka da zuwa!!
Kana so ka koyi yanda 'yan Arewa suke samun kudi a Online ta hanyar halal da wayarsu ta hannu wato (Smartphone)
To ga dama ta samu, zan koya maka yadda nake samun a kalla 100K a duk wata da kuma yadda kaima zaka fara samun kudi ta hanyar Digital Marketing ko da baka iya komai ba a harkar Online.
Za'a koyarda wannan Skills dinne ta hanya mafi sauki wato da Yaren Hausa (engausa) ta yadda kowa zai fahimta...