Price: ₦10,000.00
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: December 12, 2025
Details:
Master Resin & Eco Craft: From Start to Finish
“Koyi yadda ake kera kyawawan Resin Art & Eco Craft frames daga farko har ?arshe! Wannan course ?in zai koya miki step-by-step techniques don samun professional finishing da zaki iya amfani da su don kasuwanci ko kyaututtuka.
Abubuwan da zaki koya:
Yadda ake hada resin da dyes da kyau
Yin eco craft designs masu jan hankali
Professional finishing & polishing techniques
Tips don fara kasuwanci da crafts ?inki
Me zaki samu bayan course:
Kwarewa wajen yin kyawawan resin & eco craft projects irinsu frame, pen, phone case, burner, container d.s
Iya yin gifts da kanki ko sayarwa
Access zuwa support group
Instructor: Fahita Zayyanu Umar – Expert a Resin Art & Eco Craft, inada kwarewa sosai a hands-on projects.
Enroll now & start creating your own beautiful crafts today!”