Loading...
AI VIDEO CREATION MASTERCLASS (IN HAUSA)

AI VIDEO CREATION MASTERCLASS (IN HAUSA)

Price: ₦7,000.00

Type: Course

Product Overview

This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!

Product added on: April 22, 2026

Details: AI VIDEO CREATION MASTERCLASS (Beginner to Pro)

Kana son fara earning online amma baka da skill?
Ko kana son ka fara wani sabon hanyar samun kudi daga wayarka kawai?
Wannan course din shine cikakken solution dinka.
 
MENENE WANNAN COURSE YA KUNSA?
Wannan cikakken training ne da zai koya maka yadda zaka kirkiri professional AI videos daga farko har zuwa matakin da zaka iya samun kudi da su.
Ba sai kana da laptop ba 
Ba sai kana da experience ba
Wayarka kawai ya isa
ABIN DA ZAKA KOYA CIKIN COURSE
Yadda ake amfani da powerful AI tools
Yadda ake kirkirar videos cikin sauki (step-by-step)
Yadda ake amfani da AI voiceover
Editing ba tare da wahala ba
Yadda ake samun viral videos
Secret strategies na TikTok, YouTube Facebook & Reels
Yadda zaka samu monetize videos dinka
Yadda zaka fara earning online daga zero
YADDA ZAKA SAMU KUDI DA WANNAN SKILL
Da wannan skill din zaka iya:
Bube YouTube channel kasamu kudi
Yin TikTok monetization
Facebook monetization 
Freelancing (editing & video creation)
Affiliate marketing
Selling digital products
 
WANENE WANNAN COURSE YA DACE DA SHI?
Beginners (ba tare da experience ba)
Students
Masu neman side hustle
Content creators
Duk wanda yake son earning online
ABUBUWAN DA ZAKA SAMU
Full video training (step-by-step)
Complete AI tools & resources
Mobile-friendly tutorials
Lifetime access (ba zai kare ba)
Free updates
ME YASA WANNAN COURSE YA BAMBANTA
Simple & easy to understand
No technical skills needed
Practical training (ba theory kawai ba)
   Fast results
   Direct earning strategies
   LIMITED OFFER
  Old Price: 15,000
  Now: 7,000 ONLY
 Wannan farashin ba zai dade ba zai iya canzawa kowane lokaci zai iya komawa 30k koh Sama da haka
 
ME YASA YA KAMATA KA FARA YANZU?
AI yana trending yanzu a duniya
Wanda ya koya yanzu — shi zaifi anfana dashi anan gaba.
Idan ka jira, zaka bari wasu su riga ka.
 
 KAR KA RASA WANNAN DAMAR
Mutane da yawa suna earning da wannan skill yanzu…
 Kai ma zaka iya idan kawai dauki matakin farawa yanzu...
 
CLICK NOW TO GET INSTANT ACCESS
Fara journey dinka na earning online yau — kar ka jira gobe.