Price: ₦11,000.00
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: July 17, 2026
Details:
Kna cikin Masu Son Samun Qarin KudinHalal Sosai a Online a Wannan Shekarar ?
Indai Ehh, Toh Zan so Kyi Register da Sabon FREE CLASS din da Zamuyi Kwanannan Kuma a Kyauta !
Wasu Yan Arewa Qalilan Sunata Koyon Yadda Ake samun Karin Kudi 100k Zuwa1.M+ na Halal a Online duk Wata.
Da Wayar Hannunsu....
GURANTEED !
Danna Jan Madanni a Kasa Domin Shiga Ajin Yanzu Kafin Ya Cika !
=> Hanyar datafi kowacce sauqi wurin fara samun kudi dayawa na Halal a online - batareda iya Turanci, Yin referrals, Yin affiliate marketing, freelancing, KDP, crypto, ko forex trading ba.
=> Yadda Ni da Dalibaina Muke Samun N100k zuwa N1.2m+ na Halal Duk Wata a Online, Ba tareda Mun Kawo Wasu Mutanen bah.
=> Sabon company da zamuyi launching a Arewa, wanda zai taimakawa mutanenmu dayawa wurin canja rayuwarsu.
=> Sahihan Hanyoyi Guda Uku Kacal Damukebi Ni da Dalibai Na a Koda Yaushe Wurin Samun Kudi Masu Kyau a Online Duk Wata - Da Yadda Kaima/Kema Zk Iya.
Danna Jan Madanni a Kasa Domin Shiga Ajin Yanzu Kafin Ya Cika !
Sunana Abubakar Lawal Dan Bahaushe
Kuma Nayi Shekara Biyu(2) da Fara Kasuwancin Halal a Online.
=> Bayan Koyarda Mutanen Arewa Dayawa Yadda Ake Kasuwancin Halal a Online
Nasamo wata sahihiyar sana’a (wadda ba kowa ne ya santa ba) mai suna Information Marketing wadda mutane masu sha’awa zasu iya koya domin suma sufara anfanuwa SOSAI da’ita
=> Sana’ar Information marketing cikin sauqi sana’a ce wadda tashafi siyarda ILIMI a online
Wannan sana'ar yawancin mutane dake samun kudi SOSAI a online suna yinta ne a 6oye - kuma basa koyarda ita
=> Sabida a YANZU, itace sana'a mafi SAUQI da SAUQIN kawo kudi masu yawa a online wanda iya wanda suka iya tane suke morar ta
=> Babban abun dadin shine zaku samu damar koyar wannan sahihiyar sana'ar acikin 2-days free video class / launching dinda zamuyi a Telegram da WhatsApp dazarar kunyi register a yau.
Telegram yafi daukar mutane dayawa shiyasa zamuyi class din acan Insha Allah.
Danna Jan Madanni a Kasa Domin Shiga Ajin Yanzu Kafin Ya Cika !
Wannan sahihiyar sana’ar bakowa ne zai samu damar koyarta ba sabida haka gwanda kuyi register dawuri kafin mufara kokuma group din ya cika.
Bayan angama 2-days video class din da’akwai PAID opportunity dinda za’a bada damar shiga. Ana biyan kudin shigar ta amma ba dole sai mutin ya shiga bah.
Indai knason koyar ilimin wannnan sana’ar ta information marketing kuma kfara anfanuwa da ita, toh kyi register din 2-days free video class da launching dinda zamuyi YANZU, kafin damar ta wuce!
Danna Jan Madanni a Kasa Domin Shiga Ajin Yanzu Kafin Ya Cika !
Ga abunda wasu mutanen suke cewa bayan sun dauki damar:




Disclaimer
This site is not a Part of the YouTube Facebook Website or Meta platforms.
Additionally, this site is not Endorsed by Facebook
in any way, facebook is trademark of Meta INC.
It is Also not Part Of the google website or alphabet INC.
Google is a trademark of alphabet INC.